Taimakon da Sayyidina Ali da ‘Ya’yansa Suka Ba Wa Khalifofin Annabi (SAW) Uku: Abubakar da Umar da Usman, Allah ya kara musu yarda

Makala da aka Kaddamar a taron karawa juna sani mai taken “Sanin Darajar Sahabban Manzon Allah (SAW) da bacin Akidun Shi’a” wanda Bn Baaz Islamic Foundation for Propagation and Councelling ya shirya a Alfurqan Chatitable Foundation, Alu Avenue, Nassarawa GRA, Kano, a ranekun Jumma’a zuwa Lahadi, 20-22 ga watan Jumadal Ula, 1435 (21-23 ga watan[…]